Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum Mp3

1.0 · Android - Bởi ZaidHBB

· 04/08/2019 04:42 (5 năm trước)

Giới Thiệu · Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum Mp3

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wanna application mai suna "Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan A guji Auren Sha'awa, Mazinaciya Jakar Gayu, Ka Kyautata guzurinka, Muhimmancin gwaji kafin Aure da sauran su.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.

Full Specifications · Google Chrome Zing MP3

Phiên bản 1.0
Cập nhật 04/08/2019 (5 năm trước)
Nhà phát triển ZaidHBB
Thể loại MP3 & Audio Software
Hệ điều hành Android
Hệ điều hành cài đặt Android
Yêu cầu Requires Android 4.1 and up
Lượt tải về 446,945

Bình luận