Dr Ahmad BUK Lectures

2.0 · Android - Bởi AdamsDUT

· 04/05/2020 15:24 (4 năm trước)

Giới Thiệu · Dr Ahmad BUK Lectures

Wannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato DrDr Ahmad BUK Lectures kano, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.

Bayan karatutuka na Dr Ahmad BUK Lectures za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan irin su, sheikh Jafar Mahmud Adam, sheikh Mohammmad Abani Zaria,sheikh mohammad bin usaman kano,sheikh Dr sani rijiyar lemo

sheikh Ali Isah Fantami,Sheikh ibrahim Aminu daurawa,sheikh haruna kabiru gombe,sheikh Abubakar Gumi,sheikh Abdulrazak Yahya Haifan,sheikh Ahmad BUK,

Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya,sheikh abdulwahab kano,Sheikh Abubukar Gero, sheikh Ahmad Tijjani Gurumtum,

kira'an karatun al-quran ta sheikh Ahmad sulaiman da kuma sheikh Hafiz Yahuza Bauchi,

da dai sauransu.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.

Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Full Specifications · Google Chrome Zing MP3

Phiên bản 2.0
Cập nhật 04/05/2020 (4 năm trước)
Nhà phát triển AdamsDUT
Thể loại MP3 & Audio Software
Hệ điều hành Android
Hệ điều hành cài đặt Android
Yêu cầu Requires Android 4.1 and up
Lượt tải về 352,100

Bình luận