FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

1.0 · Android - Bởi ABUBAKAR SADIK SALIHU

· 21/06/2019 12:57 (5 năm trước)

Giới Thiệu · FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan zaa samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.

Full Specifications · Google Chrome Zing MP3

Phiên bản 1.0
Cập nhật 21/06/2019 (5 năm trước)
Nhà phát triển ABUBAKAR SADIK SALIHU
Thể loại Educational Software
Hệ điều hành Android
Hệ điều hành cài đặt Android
Yêu cầu Requires Android 3.0 and up
Lượt tải về 62,919

Bình luận