Hasbi Al-Muhaiminu

2 · Android - Bởi Usmaniyya

· 19/05/2020 19:53 (4 năm trước)

Giới Thiệu · Hasbi Al-Muhaiminu

Da sunan Allah Mai rahma Mai jinkai

Allah yayi salati ga Mabudi Cikamaki Mai girma

Wannan kasida ce wadda haruffan farkon baitukanta suka yi kama da fadinsa Allah Taaka {Hasbunallahu wa niimal wakilu}.

Maulana Shaikhul islami Alhaji Ibrahimu dan Alhaji Abdullahi Inyas Allah ya yarda da shi kuma ya yardar da shi, yarda da mu saboda shi Amin, shine ya yita.

Babu wani mai jin tsoron da zai karanta ta sai ya zama a cikin aminci ya koma da niima da fifiko kamar yadda allah Taala ya fada, duk wanda ya lizimce ta safe da yamma kafa daya-daya, to babu wani mummunan abu da zai same shi, shi da iyalinsa da masoyansa kuma duk makiyinsa zai mutu ko kuma ya hadu da wata mummunar rashin lafiya.

Ku ji tsoron Allah Taala ya ku Musulmi! Ku sani cewa wannan kasida sulke ce a zaman gida da tafiya da sauran tsanance-tsanance, kuma taskar mabukaci ce, ta ishe ka kuma ta ishi iyalinka da zariyarka idan ka lizimci karanta ta, duk wanda yake karanta ta ba zai nemi wani abu a wurin AllahTaala ba sai ya bashi shi, da jarrabawa a ke gano hakikanin abubuwa.

Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)

Sallawi.

Full Specifications · Google Chrome Zing MP3

Phiên bản 2
Cập nhật 19/05/2020 (4 năm trước)
Nhà phát triển Usmaniyya
Thể loại Educational Software
Hệ điều hành Android
Hệ điều hành cài đặt Android
Yêu cầu Requires Android 2.0 and up
Lượt tải về 381,505

Bình luận