Jauful fara

1.0 · Android - Bởi Bappakano

· 03/05/2020 18:23 (4 năm trước)

Giới Thiệu · Jauful fara

Application na Jauful fara manhaja ne da zai bawa masu mu'amala da mu su sami damar sauraron Karatuttukan wannan bijimin Mallami Sheikh Abduljabbar Kabara na

Tafsirin Alqur'ani wanda aka yiwa suna Jauful fara. Wannan app zai zama irin sa na farko domin zai bada damar sauraro da sauke jerin karatuttukan a zubi na mp3 kuma ba zai tsaya a iyakar wadanda aka samar lokacin yin app din ba har ma zai riqa dorawa a inda aka tsaya a duk lokacin da akayi sabon karatu.

Full Specifications · Google Chrome Zing MP3

Phiên bản 1.0
Cập nhật 03/05/2020 (4 năm trước)
Nhà phát triển Bappakano
Thể loại Educational Software
Hệ điều hành Android
Hệ điều hành cài đặt Android
Yêu cầu Requires Android 4.0 and up
Lượt tải về 276,106

Bình luận